ha_tn/job/28/03.md

14 lines
616 B
Markdown

# Mutum ya kan kawar da duhu
Anan "ya kawo ƙarshen duhu" yana wakiltar haske ne a cikin duhu. Mutane sun
yi amfani da fitila ko wutan don haske. AT: "Wani mutum yana ɗaukar haske zuwa wurare masu duhu" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])
# ƙyaure
rami mai zurfi da aka tono a ƙasa ko dutse. Mutane na gangarawa cikin rami
don nikar ta. Wata mashingar wurin ma'addini.
# wuraren da ƙafar wani ba zata manta ba
Ana magana da ƙafar kamar mutum ne wanda zai iya tunawa. AT: "wuraren da mutane ba sa tafiya" ko "inda ba wanda ke tafiya" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-personification]])