ha_tn/job/28/03.md

616 B

Mutum ya kan kawar da duhu

Anan "ya kawo ƙarshen duhu" yana wakiltar haske ne a cikin duhu. Mutane sun yi amfani da fitila ko wutan don haske. AT: "Wani mutum yana ɗaukar haske zuwa wurare masu duhu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ƙyaure

rami mai zurfi da aka tono a ƙasa ko dutse. Mutane na gangarawa cikin rami don nikar ta. Wata mashingar wurin ma'addini.

wuraren da ƙafar wani ba zata manta ba

Ana magana da ƙafar kamar mutum ne wanda zai iya tunawa. AT: "wuraren da mutane ba sa tafiya" ko "inda ba wanda ke tafiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)