# Mutum ya kan kawar da duhu Anan "ya kawo ƙarshen duhu" yana wakiltar haske ne a cikin duhu. Mutane sun yi amfani da fitila ko wutan don haske. AT: "Wani mutum yana ɗaukar haske zuwa wurare masu duhu" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]]) # ƙyaure rami mai zurfi da aka tono a ƙasa ko dutse. Mutane na gangarawa cikin rami don nikar ta. Wata mashingar wurin ma'addini. # wuraren da ƙafar wani ba zata manta ba Ana magana da ƙafar kamar mutum ne wanda zai iya tunawa. AT: "wuraren da mutane ba sa tafiya" ko "inda ba wanda ke tafiya" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-personification]])