|
# Menene mutanen, jama'ar Yahweh suka tambaye Musa da Haruna?
|
|
|
|
Mutanen suka tambaye Musa da Haruna menene ya sa suka kawo su da dabobin su cikin jeji su mutu.
|
|
|
|
# Menene mutanen suka rasa a cikin wannan jejin zunubi?
|
|
|
|
Mutanen ba su da Hatsi, ko ɓaure, ko inabi ko ruwan sha.
|