ha_tq/num/20/04.md

275 B

Menene mutanen, jama'ar Yahweh suka tambaye Musa da Haruna?

Mutanen suka tambaye Musa da Haruna menene ya sa suka kawo su da dabobin su cikin jeji su mutu.

Menene mutanen suka rasa a cikin wannan jejin zunubi?

Mutanen ba su da Hatsi, ko ɓaure, ko inabi ko ruwan sha.