ha_tq/jer/41/01.md

259 B

Don me ya sa Isma'il da mutane goman da ke bin sa suka zo su ci abinci da Gedaliya?

Suna so su kashe Gedaliya.

Wanene Isma'il da mutanen sa suka kashe?

Sun kashe Gedaliya, da dukkan mutanen Yahuda da suke tare da shi, da sojojin Kaldiyawa da ke wurin.