# Don me ya sa Isma'il da mutane goman da ke bin sa suka zo su ci abinci da Gedaliya? Suna so su kashe Gedaliya. # Wanene Isma'il da mutanen sa suka kashe? Sun kashe Gedaliya, da dukkan mutanen Yahuda da suke tare da shi, da sojojin Kaldiyawa da ke wurin.