ha_tq/jer/41/01.md

8 lines
259 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Don me ya sa Isma'il da mutane goman da ke bin sa suka zo su ci abinci da Gedaliya?
Suna so su kashe Gedaliya.
# Wanene Isma'il da mutanen sa suka kashe?
Sun kashe Gedaliya, da dukkan mutanen Yahuda da suke tare da shi, da sojojin Kaldiyawa da ke wurin.