ha_tn/zep/01/01.md

463 B

kalmar Yahweh da ta zo

"maganar da Yahweh, Allah, ya fada"

Yahweh

Wannan ne sunan Allah, wanda ya bayyana wa jama'arsa a Tsohon Alƙawari. Duba shafin fassaraKalma game da yadda za ka fassara wannan.

Zan shafe dukkan komai da yake duniya... Zan kuma date dan'adam daga duniya

Wadannan kalmomin, Yahweh ne ya zuguguta su domin ya bayyana fushinsa a kan zunubin mutanen.

datse

Ana maganar hallakarwa kamar datse wani abu ne daga jikin wurin da yake.