ha_tn/zep/01/01.md

16 lines
463 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# kalmar Yahweh da ta zo
"maganar da Yahweh, Allah, ya fada"
# Yahweh
Wannan ne sunan Allah, wanda ya bayyana wa jama'arsa a Tsohon Alƙawari. Duba shafin fassaraKalma game da yadda za ka fassara wannan.
# Zan shafe dukkan komai da yake duniya... Zan kuma date dan'adam daga duniya
Wadannan kalmomin, Yahweh ne ya zuguguta su domin ya bayyana fushinsa a kan zunubin mutanen.
# datse
Ana maganar hallakarwa kamar datse wani abu ne daga jikin wurin da yake.