# kalmar Yahweh da ta zo "maganar da Yahweh, Allah, ya fada" # Yahweh Wannan ne sunan Allah, wanda ya bayyana wa jama'arsa a Tsohon Alƙawari. Duba shafin fassaraKalma game da yadda za ka fassara wannan. # Zan shafe dukkan komai da yake duniya... Zan kuma date dan'adam daga duniya Wadannan kalmomin, Yahweh ne ya zuguguta su domin ya bayyana fushinsa a kan zunubin mutanen. # datse Ana maganar hallakarwa kamar datse wani abu ne daga jikin wurin da yake.