ha_tn/mat/18/18.md

32 lines
924 B
Markdown

# ku
... (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-you]])
# ɗaure ... a ɗaure ... kwance
Wannan wata karin magana ne da ke nufin cewa Allah na Sama zai amince da abinda almajiransa suka amince da shi ko sun haramta a duniya. Duba yadda kuka juya irin wannan jimlar a [16:19](Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
# a daure yake ... a kwance yake
AT: "Allah zai ɗaure ... Allah zai kwance" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# ina gaya maku
Wannan yana ƙara nanata maganar Yesu da zai biyo baya kenan.
# idan mutum ku biyu
Ana ɗaukan cewa Yesu na nufin "idan a kalla mutum biyu" ko kuma "in ku biyu ko fiye." (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])
# su ... su
Wannan na nufin "ku biyu." AT: "ku ... ku"
# biyu ko uku
Ana ɗaukan cewa Yesu na nufin "biyu ko fiye" ko kuma "a kalla mutum biyu" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])
# suka taru
"haɗu"