ha_tn/mat/18/18.md

924 B

ku

... (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

ɗaure ... a ɗaure ... kwance

Wannan wata karin magana ne da ke nufin cewa Allah na Sama zai amince da abinda almajiransa suka amince da shi ko sun haramta a duniya. Duba yadda kuka juya irin wannan jimlar a [16:19](Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

a daure yake ... a kwance yake

AT: "Allah zai ɗaure ... Allah zai kwance" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ina gaya maku

Wannan yana ƙara nanata maganar Yesu da zai biyo baya kenan.

idan mutum ku biyu

Ana ɗaukan cewa Yesu na nufin "idan a kalla mutum biyu" ko kuma "in ku biyu ko fiye." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

su ... su

Wannan na nufin "ku biyu." AT: "ku ... ku"

biyu ko uku

Ana ɗaukan cewa Yesu na nufin "biyu ko fiye" ko kuma "a kalla mutum biyu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

suka taru

"haɗu"