# ku ... (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-you]]) # ɗaure ... a ɗaure ... kwance Wannan wata karin magana ne da ke nufin cewa Allah na Sama zai amince da abinda almajiransa suka amince da shi ko sun haramta a duniya. Duba yadda kuka juya irin wannan jimlar a [16:19](Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]]) # a daure yake ... a kwance yake AT: "Allah zai ɗaure ... Allah zai kwance" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]]) # ina gaya maku Wannan yana ƙara nanata maganar Yesu da zai biyo baya kenan. # idan mutum ku biyu Ana ɗaukan cewa Yesu na nufin "idan a kalla mutum biyu" ko kuma "in ku biyu ko fiye." (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]]) # su ... su Wannan na nufin "ku biyu." AT: "ku ... ku" # biyu ko uku Ana ɗaukan cewa Yesu na nufin "biyu ko fiye" ko kuma "a kalla mutum biyu" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]]) # suka taru "haɗu"