17 lines
617 B
Markdown
17 lines
617 B
Markdown
# ma'addini
|
|
|
|
Wannan shine wurin da mutane suke tono duwatsu. Waɗannan duwatsun suna da karfe a cikinsu.
|
|
|
|
# tace
|
|
|
|
Wannan shine aikin dumama karfe don cire duk ƙazamar abubuwan dake ciki.
|
|
|
|
# samun ƙarfe daga cikin ƙasa
|
|
|
|
Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Mutane suna ɗaukar baƙin ƙarfe daga ƙasa" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
|
|
|
|
# narkar da tagulla daga dutse
|
|
|
|
Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "mutane suna fasa jan karfe daga dutse" ko "mutane suna hura dutse domin narke jan ƙarfe
|
|
daga ciki" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
|