617 B
617 B
ma'addini
Wannan shine wurin da mutane suke tono duwatsu. Waɗannan duwatsun suna da karfe a cikinsu.
tace
Wannan shine aikin dumama karfe don cire duk ƙazamar abubuwan dake ciki.
samun ƙarfe daga cikin ƙasa
Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Mutane suna ɗaukar baƙin ƙarfe daga ƙasa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
narkar da tagulla daga dutse
Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "mutane suna fasa jan karfe daga dutse" ko "mutane suna hura dutse domin narke jan ƙarfe daga ciki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)