# ma'addini Wannan shine wurin da mutane suke tono duwatsu. Waɗannan duwatsun suna da karfe a cikinsu. # tace Wannan shine aikin dumama karfe don cire duk ƙazamar abubuwan dake ciki. # samun ƙarfe daga cikin ƙasa Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Mutane suna ɗaukar baƙin ƙarfe daga ƙasa" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]]) # narkar da tagulla daga dutse Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "mutane suna fasa jan karfe daga dutse" ko "mutane suna hura dutse domin narke jan ƙarfe daga ciki" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])