ha_tn/act/17/30.md

32 lines
890 B
Markdown

# Saboda haka
"Domin abinda na faɗa maku gaskiya be"
# Allah ya kawar da kwanakin jahilci
"Allah ya bi ya ƙi hukunta mutane a lokacin jahilci"
# lokacin jahilci
Wannan na nufin kamun Allah ya bayyana kansa cikakke ta wurin Yesus Almasihu da kuma kamun mutane su san yadda za su yi sahihiyar biyayya da Allah.
# dukkan mutane
Wato jama'a dukka, maza da mata. AT: "jama'a dukka" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations]])
# zai yi wa duniya shari'a cikin adalci, ta wurin mutumin da ya zaɓa
da mutumin da ya zaɓa zai yi wa duniya shari'a cikin adalci"
# zai yi wa duniya shari'a
A nan "duniya" na nufin mutane dagaɗaya. AT: "zai yi wa dukkan mutane shari'a" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])
# cikin adalci
"cikin gaskiya" ko kuma "daida"
# Allah ya ba da tabbaci game da wannan mutumin
"Allah ya nuna zaɓin sa da ya yi na wannan mutumin"