890 B
890 B
Saboda haka
"Domin abinda na faɗa maku gaskiya be"
Allah ya kawar da kwanakin jahilci
"Allah ya bi ya ƙi hukunta mutane a lokacin jahilci"
lokacin jahilci
Wannan na nufin kamun Allah ya bayyana kansa cikakke ta wurin Yesus Almasihu da kuma kamun mutane su san yadda za su yi sahihiyar biyayya da Allah.
dukkan mutane
Wato jama'a dukka, maza da mata. AT: "jama'a dukka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations)
zai yi wa duniya shari'a cikin adalci, ta wurin mutumin da ya zaɓa
da mutumin da ya zaɓa zai yi wa duniya shari'a cikin adalci"
zai yi wa duniya shari'a
A nan "duniya" na nufin mutane dagaɗaya. AT: "zai yi wa dukkan mutane shari'a" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
cikin adalci
"cikin gaskiya" ko kuma "daida"
Allah ya ba da tabbaci game da wannan mutumin
"Allah ya nuna zaɓin sa da ya yi na wannan mutumin"