# Saboda haka "Domin abinda na faɗa maku gaskiya be" # Allah ya kawar da kwanakin jahilci "Allah ya bi ya ƙi hukunta mutane a lokacin jahilci" # lokacin jahilci Wannan na nufin kamun Allah ya bayyana kansa cikakke ta wurin Yesus Almasihu da kuma kamun mutane su san yadda za su yi sahihiyar biyayya da Allah. # dukkan mutane Wato jama'a dukka, maza da mata. AT: "jama'a dukka" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations]]) # zai yi wa duniya shari'a cikin adalci, ta wurin mutumin da ya zaɓa da mutumin da ya zaɓa zai yi wa duniya shari'a cikin adalci" # zai yi wa duniya shari'a A nan "duniya" na nufin mutane dagaɗaya. AT: "zai yi wa dukkan mutane shari'a" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]]) # cikin adalci "cikin gaskiya" ko kuma "daida" # Allah ya ba da tabbaci game da wannan mutumin "Allah ya nuna zaɓin sa da ya yi na wannan mutumin"