ha_tq/zec/01/10.md

224 B

Menene dawakan da Zakariya ya gani?

Dawakan su ne Waɗanda Yahweh ya aika su yi yawo cikin duniya.

Menene dawakan da sun yi yawo a cikin duniya sun samu?

Dawakan sun sami dukkan duniya a zaune tsit kuma cikin hutawa.