# Menene dawakan da Zakariya ya gani? Dawakan su ne WaÉ—anda Yahweh ya aika su yi yawo cikin duniya. # Menene dawakan da sun yi yawo a cikin duniya sun samu? Dawakan sun sami dukkan duniya a zaune tsit kuma cikin hutawa.