308 B
308 B
Wakar wanene wanda suke a bakin tekun suke rairawa?
Wadan da suke a bakin tekun suna raira wakar Musa da na Ɗan Ragon.
Ta yaya aka kwatanta hanyar Allah a wakar?
An kwatanta hanyoyin Allah daidai da gaskiya.
A wakar wa zai zo ya yi wa Allah sujada?
Dukan al'ummai za su zo su yi wa Allah sujada.