ha_tq/rev/15/03.md

12 lines
308 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Wakar wanene wanda suke a bakin tekun suke rairawa?
Wadan da suke a bakin tekun suna raira wakar Musa da na Ɗan Ragon.
# Ta yaya aka kwatanta hanyar Allah a wakar?
An kwatanta hanyoyin Allah daidai da gaskiya.
# A wakar wa zai zo ya yi wa Allah sujada?
Dukan al'ummai za su zo su yi wa Allah sujada.