ha_tq/psa/95/06.md

196 B

Don me kowa sai ya yi sujada ta wurin durkusa kasa da kuma durkusa a gaban Yahweh?

Kowa sai ya yi wa Yahweh sujada domin shine Allahnsu kuma su mutanen makiyayarsa ne da tumakin hannunsa kuma.