ha_tq/psa/95/06.md

4 lines
196 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Don me kowa sai ya yi sujada ta wurin durkusa kasa da kuma durkusa a gaban Yahweh?
Kowa sai ya yi wa Yahweh sujada domin shine Allahnsu kuma su mutanen makiyayarsa ne da tumakin hannunsa kuma.