ha_tq/psa/66/13.md

8 lines
223 B
Markdown

# Da mene ne marubucin zai shiga gidan Allah?
Zai zo gidan Allah ya konanne hadayu.
# Mene ne marubucin zai ba wa Allah?
Zai bada konanne hadayu kuma da dabbobi masu ƙiba, da ƙamshin raguna, kuma da bijjimai da awaki.