# Da mene ne marubucin zai shiga gidan Allah? Zai zo gidan Allah ya konanne hadayu. # Mene ne marubucin zai ba wa Allah? Zai bada konanne hadayu kuma da dabbobi masu ƙiba, da ƙamshin raguna, kuma da bijjimai da awaki.