# Mene ne ya mamaye Dauda?
Bugun hannun Ubangiji ya mamaye Dauda.
# Mene ne yake faruwa idan Ubangiji ya hurar da zunuban mutane?
Ya kan cinye abubuwan da suke marmari kamar asu kuma su ba komai amma tururi kawai.