ha_tq/psa/39/10.md

217 B

Mene ne ya mamaye Dauda?

Bugun hannun Ubangiji ya mamaye Dauda.

Mene ne yake faruwa idan Ubangiji ya hurar da zunuban mutane?

Ya kan cinye abubuwan da suke marmari kamar asu kuma su ba komai amma tururi kawai.