ha_tq/psa/39/08.md

288 B

Wanne nasara ne Dauda ya roƙi yahweh ya ba shi?

Dauda ya roƙi Yahweh ya bashi nasara a kan dukkan zunubansa.

Mene ne Dauda baya so ya zama?

Dauda baya so abin zargi ga wawaye.

Yaya Dauda ya mai da martani ga abin da Ubangiji yayi?

Dauda yayi shiru kuma bai buɗe bakinsa ba.