ha_tq/psa/39/08.md

12 lines
288 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Wanne nasara ne Dauda ya roƙi yahweh ya ba shi?
Dauda ya roƙi Yahweh ya bashi nasara a kan dukkan zunubansa.
# Mene ne Dauda baya so ya zama?
Dauda baya so abin zargi ga wawaye.
# Yaya Dauda ya mai da martani ga abin da Ubangiji yayi?
Dauda yayi shiru kuma bai buɗe bakinsa ba.