ha_tq/psa/117/01.md

307 B

Mene ne wannan marubuci ya yi kira a kan a yabi Yahweh?

Ya yi kira dukkan al'ummai da dukkan mutane su yabi Yahweh.

Mene ne da girma zuwa ga mutanensa?

Alƙawarin amincin Yahweh mai girma ne zuwa ga mutanensa.

aya nesan isar amincin Yahweh zai dawwama?

Isar amincin Yahweh zai dawwama har abada.