# Mene ne wannan marubuci ya yi kira a kan a yabi Yahweh? Ya yi kira dukkan al'ummai da dukkan mutane su yabi Yahweh. # Mene ne da girma zuwa ga mutanensa? Alƙawarin amincin Yahweh mai girma ne zuwa ga mutanensa. # aya nesan isar amincin Yahweh zai dawwama? Isar amincin Yahweh zai dawwama har abada.