ha_tq/lev/03/09.md

4 lines
203 B
Markdown

# Wane abu ne dabam da ɗole za a cire daga hadayan zumunta da ta zo daga garken?
Dole ne a cire dukkan kitse na wajen wutsiya da aka yanke kusa da ƙashin baya, idan baikon zumuntan ta zo daga garken.