ha_tq/lev/03/09.md

203 B

Wane abu ne dabam da ɗole za a cire daga hadayan zumunta da ta zo daga garken?

Dole ne a cire dukkan kitse na wajen wutsiya da aka yanke kusa da ƙashin baya, idan baikon zumuntan ta zo daga garken.