ha_tq/job/33/19.md

184 B

Menene Elihu ya ce ya yi dalilin da yasa mutum yake da ciwo a gadon sa, baƙin ciki a cikin ƙasusuwansa, ba kuma wani marmarin Abinci?

Elihu ya ce wannan saboda ana hora mutum ne.