# Menene Elihu ya ce ya yi dalilin da yasa mutum yake da ciwo a gadon sa, baƙin ciki a cikin ƙasusuwansa, ba kuma wani marmarin Abinci? Elihu ya ce wannan saboda ana hora mutum ne.