ha_tq/job/33/13.md

248 B

Menene yasa Elihu ya ce a banza ne yin fama da Allah?

Ba sai Allah, ya bada lisafin a kan kowane abu da yake yi.

Ta yaya Elihu ya ce Allah ba magana da mutum?

Allah na magana da mutane a mafarki da wahayi da kuma lokacin da mutane ke barci.