ha_tq/job/33/13.md

8 lines
248 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Menene yasa Elihu ya ce a banza ne yin fama da Allah?
Ba sai Allah, ya bada lisafin a kan kowane abu da yake yi.
# Ta yaya Elihu ya ce Allah ba magana da mutum?
Allah na magana da mutane a mafarki da wahayi da kuma lokacin da mutane ke barci.