ha_tq/jer/29/08.md

156 B

Menene kwaben da Yahweh ya yi ta wurin Irmiya zuwa da wanda suke bauta talala?

Ya kwaɓe su kada su ji mafarkai ko kuma annabawan da Yahweh bau aika ba.