# Menene kwaben da Yahweh ya yi ta wurin Irmiya zuwa da wanda suke bauta talala? Ya kwaɓe su kada su ji mafarkai ko kuma annabawan da Yahweh bau aika ba.