ha_tq/act/20/33.md

4 lines
154 B
Markdown

# Menene misalin da Bulus ya shirya wa Afisawan game aiki?
Bulus ya yi aiki domin bukatarsa da na waɗanda ke tare da shi, ya kuma taimaka wa nakasassu.