ha_tq/act/20/33.md

154 B

Menene misalin da Bulus ya shirya wa Afisawan game aiki?

Bulus ya yi aiki domin bukatarsa da na waɗanda ke tare da shi, ya kuma taimaka wa nakasassu.