ha_tq/2ch/23/18.md

186 B

Wanene Yehoyida ya hana ya shiga gidan Yahweh ta wurin shirya masu tsaro a ƙofar?

Yeohoyuda ya shirya masu tsaro a ƙofar gidan Yahweh, domin kada wani da ba shi da tsarki ya shiga.