ha_tq/2ch/23/18.md

4 lines
186 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Wanene Yehoyida ya hana ya shiga gidan Yahweh ta wurin shirya masu tsaro a ƙofar?
Yeohoyuda ya shirya masu tsaro a ƙofar gidan Yahweh, domin kada wani da ba shi da tsarki ya shiga.