ha_tq/rev/07/09.md

8 lines
314 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Menene Yahaya ya gani a gaban kursiyin da kuma gaban Ɗan Ragon?
Yahaya ya ga babban taro daga kowace al'umma, ƙabila, jama'a, da kuma harshe a gaban kursiyin.
# Bisa ga waddanda suke gaban kursiyin, ga wa ne ceto ya tabbata?
Waddanda suke gaban kursiyin suka ce ceto ya tabbata ga Allah da kuma Ɗan Ragon.