# Menene Yahaya ya gani a gaban kursiyin da kuma gaban Ɗan Ragon? Yahaya ya ga babban taro daga kowace al'umma, ƙabila, jama'a, da kuma harshe a gaban kursiyin. # Bisa ga waddanda suke gaban kursiyin, ga wa ne ceto ya tabbata? Waddanda suke gaban kursiyin suka ce ceto ya tabbata ga Allah da kuma Ɗan Ragon.