814 B
814 B
Ba daidai bane bisa ga shari'a a sa wannan
"Shari'ar mu ba ta yarda mana mu sa wannan"
sa wannan
"sa wannan azurfa"
ma'aji
Wannan ne wurin da sun ajiye ƙudin ne da suke amfani da shi don su tanada abubuwan da ake bukata a haikali da kuma firistoci. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
ƙudin jini
Wannan karin magana ne da na nufin ƙudin da an biya mutumin da ya taimaka a ƙashen wani. AT: "ƙudin da an biya don mutum yă mutu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
filin maginin tukwane
Wannan fili ne da aka saya domin a binne baki da suka mutu a cikin Urushalima.
ake kiran wannan filin
AT: "mutane suke kiran wannan filin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
har yau
Wannan na nufin har lokacin da Matiyu ya na rubuta wannan littafi.