ha_tn/mat/27/06.md

28 lines
814 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# Ba daidai bane bisa ga shari'a a sa wannan
"Shari'ar mu ba ta yarda mana mu sa wannan"
# sa wannan
"sa wannan azurfa"
# ma'aji
Wannan ne wurin da sun ajiye ƙudin ne da suke amfani da shi don su tanada abubuwan da ake bukata a haikali da kuma firistoci. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])
# ƙudin jini
Wannan karin magana ne da na nufin ƙudin da an biya mutumin da ya taimaka a ƙashen wani. AT: "ƙudin da an biya don mutum yă mutu" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-idiom]])
# filin maginin tukwane
Wannan fili ne da aka saya domin a binne baki da suka mutu a cikin Urushalima.
# ake kiran wannan filin
AT: "mutane suke kiran wannan filin" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# har yau
Wannan na nufin har lokacin da Matiyu ya na rubuta wannan littafi.